Duration 3:6

Labari da dumi duminsa yau Alhamis 23 ga Watan 4 mai Girma gwabnan hajar Kano yayi watsi da Almajira

919 watched
0
7
Published 24 Apr 2020

ya kuma bada umarni Akan kowanne ya koma jaharsa, inda mai girma gwabnan jahar jigawa ya tarbesu hannu bibbiyu. ina fatan Allah ya saka masa da alkhairi Allah ya biya masa buqata. Daga company Masarauta Entertaiment limited Abuja

Category

Show more

Comments - 0